Zamuyi taron gangamin PDP kamar yadda aka shirya – Wike
– Gwamnan Jihar Ribas nyesome wike yace shirin taron kasa gaba dayan da jam’iyyar PDP ta shirya a ranar 17 ga watan agusta a birnin fatakwal zai yiwu kaman yadda aka shirya. – Ya kara da cewan shugabannin PDP da ke yankin kudu zasu gana domin tattauna yadda za’a raba mukamai. Gwamnan Jihar Ribas Nyesome […]
Читать дальше...