Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Alhamis
Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Alhamis 11 ga watan Fabrairu. Ku duba domin ku same su.
Shugaba Muhammadu Buhari
1. Raderadin mutuwar Akume
Jita jita na nuna cewa Sanata George Akume ya mutu.
2. Shugaban PDP ya zargi Buhari
Prince Uche Secondus na zargin Shugaba Muhammadu Buhari da karya tattalin arzikin Najeriya.
3. Majalisa na zargin mataimakin Buhari
Majalisa na zargin Janar Mai murabus Paul Boro da lalata arzikin kasa.
4. An binne Arakangudu
A jiya ne aka binne fitaccen jarumin nan Arakangudu.
5. Magoya APC 20 sun raunata Magoya bayan APC 20 ne suka raunata kansu bayan da sukayi fada da juna.
6. Manyan matsalolin Najeriya 5
Wadannan matsaloli zasu iya ruguza kasar nan.
7. Wata mai ciki ta bayyana abun mamaki
Wata yarinya ta bayyana cewa cikin ta haka nan ta gan shi.
8. Magoya bayan PDP sun kona tsintsiyoyi
Magoya bayan PDP a Jihar Benue sun kona tsintsiyoyi.
9. Shugaba Buhari ya nada sabon mataimaki
Shugaba Buhari ya nada Bashir Ahmad a matsayin mataimaki akan harkar sababbin kafafen sadarwa.
10. Kotun koli ta tabbatar da zaben Taraba
Kotun koli ta tabbatar da zaben gwamna Darius Ishiaku na Taraba.
The post Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Alhamis appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.