Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Kisan gilan Zaria: Yan kungiyar Shia sun tona asiri mamaki (Hotuna)

– Yan kungiyar Shi’a sun kuka inda sun wai gwamnatin tarayya wanda take so hana adalci

– Wata kungiya ta nemi wanda gwamnatin tarayya take so hukunta yan kungiyar a asirce

Wata mata a karkashin yan kungiyar Shi’a inda suka zanga zanga saboda hana fitar shugaban kungiyar mai suna Ibrahim El Zakzaky

Yan kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) sun tona asiri mamaki bayan rahoton wanda ana hukunta yan kungiyar a boye. Yan kungiyar Shi’a sun zarge gwamnatin tarayya kan abun suke kira “hukunta yan kungiyar Shi’a a asirce a Babban Kurkuku a jihar Kaduna.”

Jaridar Breaking Times rahoto wanda yan kungiyar Shi’a sun bayyana wanda an kama yan kungiyar su 191 inda sun ci karo da sojojin Najeriya a garin Zaria a watan Disamba a shekara da ya wuce.

Wasu yan kungiyar Shi’a inda suka zanga zangar a wani hanya a jihar Kaduna

Sunce wanda ana hukunta yan kungiyar a boye akan laifukan karya da cuta da rikici a gari da suna da kuma suna da bindigogi da makamai.

A yakadar wanda kungiyar Shi’a ta saki da dan kungiyar mai suna Ibrahim Musa ya sanya hannu, sun jadada wanda hukunta yan kungiyar Shi’a a asirce, “abun da tsarin mulkin Najeriya ne.”

Ibrahim musa yace wanda wasu laifukan makamai da yan kungiyar Shi’a, abun karya da abun matsala ne.

The post Kisan gilan Zaria: Yan kungiyar Shia sun tona asiri mamaki (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *