Yar kunar bakin wake ta fasa tada Bam
Wata yar kunar bakin wake ta fasa tada bam a sansanun yan gudun hijira inda ta bayyana cewa bata son ta kashe iyayen ta.
Ta bayyana cewa ganin zata kashe mutane masu dama ya sanya ta fasa tada bam din.
A ranar 2 ga watan Faburairu, wasu yan kunar bajin wake sun je sansanin yan gudun hijira dake Dikwa inda suka kashe mutane 58, 78 kuma suka raunata.
Jihar Borno nada sansanin yan gudun hijira guda 5, na Dikwa shine mafi girma wanda keda mutane 53,000.
The post Yar kunar bakin wake ta fasa tada Bam appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.