APC ta nemi a hukunta Fayose
Bayan da Bidiyo na fita wanda ke nuna Gwamna Ayodele Fayose da wasu mutane suna shirya yadda zasuyi magudi, babban lauyan, Femi Falana ya bayyana cewa wannan ya isa a hukunta Fayose.
Jam’iyyar APC ta jihar ta nemi gwamna yayi shiru, kuma ta bar kokarin boue gaskiya bayan ta fita. Jami’i mai hudda da jama’a na kungiyar Taiwo Olatunbosun ya bayyana cewa gwamnan yana yin haka ne kawai don ya boye gaskiya.
Jam’iyyar kuma ta bayyana cewa abunda Fayose yake yi yana kungiyatar da jihar.
The post APC ta nemi a hukunta Fayose appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.