Ku gano manyan mutane wanda Shugaba Buhari ya maraba a yau a Abuja (Hotuna)
Shugaba Muhammadu Buhari a yau Juma’a 12, ga watan Faburairu ya maraba manyan mutane da tawagar wani shugaban kasar Equatorial Guinea mai suna Obiang Nguema Mbasogo a fadar shugaban kasa a babban birnin kasar Najeriya mai suna Abuja.
Wasu hotuna wadanda jaridar Naij.com ta samu suke nuna wani wakilin shugaban kasar Equitorial Guinea mai suna Antonio Bibang Nchuchuma wani Ofisha akan harkokin tsaron waje na kasar Equatorial Guinea, wanda yana tsakanin tawagar wadanda sun ziyarci fadar shugaban Najeriya.
Wannan ziyarar take ficewa bayan Shugaba Buhari ya maraba wani shugaban kasar Jamus mai suna Joachim Gauck, wanda ta ziyarci gwamnan jihar Legas, Akinwumi Ambode kuma.
Ku gano hotunan a kasa:
Shugaba Muhammadu Buhari yake maraba wani wakilin shugaban kasar Equitorial Guinea mai suna Antonio Bibang Nchuchuma
Shugaba Muhammadu Buhari yana tsakanin wasu manyan mutane
Shugaba Muhammadu Buhari inda yake karba wasika daga wani wakilin kasar Equitorial Guinea
The post Ku gano manyan mutane wanda Shugaba Buhari ya maraba a yau a Abuja (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.