Sojin Najeriya sun samu wani kamfanin bam da makamai na yan Boko Haram (Hotuna)
Akan kokarin hukumar sojojin Najeriya, wasu sojin kasa sun samu wani kamfanin bam da makamai a garin Kumshe a jihar Borno na yan ta’addan Boko Haram.
Wani jami’i mai hudda da jama’a na hukumar sojojin Najeriya mai suna Kanar Sani Usman shine ya bayyana hakan a takadar wanda ya aika ma yan jaridar Naij.com. Ya bayyana wanda sojojin na 7 Division Strike Team B ne sun samu wani kamfanin bam da makamai a Kumshe inda suka so kai hari a yan kungiyar Boko Haram.
KU KARANTA KUMA: Wadanda an ceta daga Boko Haram sun maganta
A watan Nuwamba a shekara da ya wuce ne wata kungiyar masu hallaka sun saki wasu hotuna wanda ta nuna wani kamfanin makamai a Arewa Maso Gabashin Najeriya.
Yan ta’addan Boko Haram suka kai hari a garuruwa a Arewacin Najeriya. Yan Najeriya suke tunanin wane wuri yan kungiyar suke samu iri-irin bamai bama da bindigogi da makamai.
Kwanan na, sojojin kasa sun kama wasu kananin hukumomi a jihar Borno da sauran jihohi a Arewa Maso Gabas wadanda yan ta’adda suke rike.
Wasu sojojin Najeriya da bama bamai da makamai wadanda sun kama daga yan ta’addan Boko Haram
Wasu makamai wadanda an kama daga yan kungiyar Boko Haram
Akwai karamin da babbar makamai da bamai bama wadanda sojojin Najeriya sun kama daga yan ta’addan Boko Haram
Wannan tana tsakanin babbar makamai wanda an kama daga yan ta’addan
The post Sojin Najeriya sun samu wani kamfanin bam da makamai na yan Boko Haram (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.