Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Gwamnatin tsohon shugaba Jonathan sun manta da mu – Gwamna Kashim Shettima

– Gwamna Kashim Shettima ya halarta a wani tattaunawa na farko a shekara-shekara kan gyran jihar Borno

– Inda yake yi jawabi, wani gwamnan jihar Borno yace wanda gwamnatin wani tsohon shugaban kasa Dakta Goodluck Jonathan ya manta da mutanen jihar Borno kwata-kwata

– Gwamna Shettima ya tona asiri wanda idan Shugaba Muhammadu Buhari bai lashe zaben shugaban kasa a shekara da ya wuce ba, bai sani abinda zai faruwa yanzu

Gwamna Kashim Shettima na jihar Borno ya halarci a wani taro na farko akan gyran jihar Borno  a yau, Talata 19, ga watan Afirilu a Abuja, wani babbar birnin Najeriya saboda ta’addancin Boko Haram.

Jaridar Daily Post ta rahoto wanda, an tsara wani taro akan da gyra jihar Borno, wanda kungiyar Boko Haram sun hallaka bayan ta’addancinsu

Inda wani gwamni yake yi jawabi, ya bayyana wanda gwamnatin Dakta Goodluck Jonathan bata yi adalci da daidai da yan jihar Borno ba.

KU KARANTA KUMA:

Wani tsohon shugaban kasar Najeriya mai suna Dakta Goodluck Jonathan

“Ni, ban sani ba, abinda zai faru da mu. Idan wani tsohon shugaban kasa, Dakta Goodluck Jonathan, ya dawo kamar yadda shugaban kasa a yanzu. Wata tsohuwar gwamnati ta gano mu kamar yadda yar’uwa da nisa. Mun karbo bala’in mu.

“Amma, a yanzu, gwamnatin tarayya, sun murkushe yan ta’addan Boko Haram. Kasar Najeriya take bukata goyon bayan kasashen duniya gaba daya saboda matsaloli da rikici muke fuskanta. Muke sha wiya. Muke fuskanta barazana da yawa. Mutane suke rasuwa kamar yadda sauro a wasu sansanin yan gudun hijira.”  In ji Gwamna Shettima.

The post Gwamnatin tsohon shugaba Jonathan sun manta da mu – Gwamna Kashim Shettima appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *