Dakarun sojoji sun kashe manyan yan Boko Haram, sun samu kwayoyi na inganta-jima’i (hotuna)
– Sojojin Najeriya sun samu abun mamaki kamar kwayoyi na inganta-jima’i inda sun hana hare haren yan ta’addan Boko Haram
– Dakarun sojoji sun kama wani dan kungiyar Boko Haram wanda ya tsere daga kurkuku
– Inda soji sun ci karo akan yan ta’addan sun sabulu da iri irin abubuwa
Akan yaki da yan ta’addan Boko Haram a Arewa maso gabashin Najeriya, sojin kasa sun samu abubuwa mamaki kamar kwayoyi na inganta-jima’i bayan sun kashe wasu yan kungiyar Boko Haram
KU KARANTA KUMA: Abinda ya faru da kungiyar yan jarida a jihar Kaduna
Acikin wani takarda wanda wani jami’i mai hudda da jama’a na hukumar sojojin mai suna Kanal Sani Kukasheka Usman a jiya, Talata 3, ga watan Mayu, ya bayyana wanda dakarun sojoji sun kashe yan ta’addan guda uku, inda sauran biyu acikinsu.
Akwai takalmai da abubuwa daban daban acikin abun mamaki wanda an kama
Anan akwai sabulu
Akwai Albasa sa Maggi da iri irin kayan miya
Wani manyan dan kungiyar Boko Haram
Acikin abubuwa wanda soji sun samu daga sansanin yan Boko Haram
Akwai iri irin abubuwa wanda sun samu
Ga kayan da riga da takarda
Wasu kayan wadanda an samu daga yan Boko Haram
The post Dakarun sojoji sun kashe manyan yan Boko Haram, sun samu kwayoyi na inganta-jima’i (hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.