Yan Boko Haram sun shiga uku: Ku karanta abinda soji suka yi a dajin Sambisa
– Wani shugaban hukumar sojin sama na bayyana akan kokarin dakarun sojoji da murkushe yan Boko Haram a Arewa maso gabashin kasan
– Yace kuma wanda akwai babbar ayyuka wanda suke ci gaba a yankin
– Hukumar sojojin Najeriya ba suke gaji ba da karshen ta’addancin Boko Haram a Najeriya gaba daya
Yan kungiyar Boko Haram
Kamfanin Dillacin Labaran Najeriya ta rahoto wanda Dakarun sojojin Najeriya sun hana yan ta’addan Boko Haram a dajin Sambisa. Wani shugaban hafsin sojin kasa mai suna Laftanat Janar Tukur Buratai, shine ya bayyana hakan, inda ya yi magana da yan jaridu da ya amsa wa tambayoyi kuma a yau, Laraba 4, ga watan Mayu.
KU KARANTA KUMA: Sanadiyar hatsarin mota ta kashe mutane sosai (hotuna)
Laftanar Tukur Buratai yace wanda dakarun sojin kasa sun toshe shigen da ficen yan ta’addan Boko Haram acikin dajin Sambisa. Ya nemi wanda, Operation Crack Down ta ke ci gaba, wanda ta fara daga watan April a Bana. Yace kuma wanda sojin sun samu nasara sosai.
Wani shugaban hafsin sojin kasa yace: “Dakarun sojoji suke yi kokari. Suka da kalubalanci, inda sun fuskanci yan ta’addan Boko Haram a fagen fama, amma, sun samu nasara. Dakarun sojojin Najeriya sun tari da toshe yan ta’addan da shiga acikin dajin Sambisa da fita kuma.”
“Ina nan da gano dakarun sojojin kasa da yadda suke yi. Har yanzu, akwai ayyukan da yawa aka yi acikin dajin Sambisa.”
Laftanat Janar Buratai yace wanda, dalilin da ya sa zo wurin, yana kan da duba abinda yake faruwa can.
The post Yan Boko Haram sun shiga uku: Ku karanta abinda soji suka yi a dajin Sambisa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.