Tsoro a jihar Kano saboda hare-haren kungiyar yan ta’addan Boko Haram
– Wani gwamnan jihar Kano mai suna Abdullahi Umar Ganduje yana gargadi yan jihar Kano da zama masu kula bayan yan sanda sun dakile hare-haren yan kungiyar Boko Haram kan jihar
– Jami’an tsaro sun cafke wata mata mai yara guda uku wanda yan ta’addan Boko Haram sun umurce wata mata da ta kai wani babban kasuwa hari da bama bamai
Akwai tsoro sosai a halin yanzu a jihar Kano bayan wata mata ta tona asiri wanda yan ta’addan Boko Haram sun gaya ma ta da kai harin kunar bakin wake kan wani babban kasuwa a jihar.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano
KU KARANTA KUMA: Yan bindiga sun kai gidan yan sanda farma
Jaridar The Punch ta rahoto wanda Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya shawarci ma mutanen jihar Kano da su zama masu kula, da kuma gaya ma yan sanda, idan sun gano kowane mai tuhuma bayan tona asirin wata mata.
An ruwaito wanda yan Boko Haram sun sace wata mata, kafin sun kawo ta zuwa garin Hotoro a jihar Kano. Bayan hakan, yan jami’an tsaro, sun tsirara ta.
Akwai wani labari mai kyau kan sakon yan matan Chibok, domin wani kwamandan Boko Haram mai suna Amir Muhammad Abdullahi na cewa a shirya suke su yi sulhu da gwamnati ta yadda za su sako sauran yan matan.
The post Tsoro a jihar Kano saboda hare-haren kungiyar yan ta’addan Boko Haram appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM (Nigerian newspapers).