Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Hare haren neja delta saboda faduwar Jonathan ne- Senata

– Sanata Adamu Aliyu yace ‘yan bindigan neja delta na cika alkawuran su na fusata gwamnatin Najreriya

– Yana rokon ‘yan Najeriya da su taimaka wa Buhari domin yakan masu son raba kan kasa

– Ya ce ‘yan bindigan na kai har hare ne domin an kada jonathan a zabe

Tsageran Nija Delta

Senata Abdullahi adamu ya bayyana cewan dililin da yasa ‘yan bindigan neja delta ke kai hare hare kafufuwan man kasa a yankin neja delta kawai domin a lashe jonathan a zaben ne. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya lashe tsohon shugaban kasan ne a shekarar 2015,wanda ya kafa tarihin farko na kada shugaban kasa mai ci.

KU KARANTA: Jihohin Rivers da Bayelsa zasu fuskanci karancin Mai

Tsageru neja deltan sun dau alhakin kai hare hare na tashin bam ga bututun mai a yankin , abin ya karu ne ma duk da janye sojojin da gwamnati tayi daga yankin. Jaridar daily trust ta bada rahoton cewa ,Senata Abdullahi Adamu da ke wakiltar mazabar nasarawa ta yamma a majilisar dattawa ya bayyana hakane a lakcan watan ramadanan da jami’ar jihar nasarawa ta shirya a keffi.

Senatan Yana mika kokon  baransa ga  ‘yan najeriya da su taimaka wa buhari domin yakan masu son raba kan kasa.

Ya ce;

“Masu gudanar da wadannan ayykan dama sun sha alwashin yin hakan idan tsohon shugaban kasa bai lashe zabe ba saboda dan uwansu ne, sun fadin hakan kuma jaridu da kafafen watsa labarai da dama sun bayyanar da hakan.

“Yan Najeriya ba zasu yi nadamar zaban shugaba buhari ba , kuma a matsayina na dan majalisar dattawa na kasa,ina fada muku cewa gwamnati na sassauci ne kawai saboda hakkin marasa alhaki.”

Hakazalika, wani ‘mai himmar aiki dan yankin ta neja delta, Ankio Briggs ya bayyana cewa tsagerun neja delta ba ‘yan najeriya bane, daga Somalia suka zo. Mr. Briggs wanda dan hannun daman jonathan za fadi hakan ne a wata taruwan shekara  na kungiyar matasan ibo wato ‘igbo youth movement’ ta shirya. Briggs yayi Allah tirr ya ayyukan tsagerun kuma ya jaddada cewan ‘yan Somalia ne, ba yan Najeriya ba.

 

The post Hare haren neja delta saboda faduwar Jonathan ne- Senata appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *