Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Na so motoci suyi aiki da gas a Najeriya- Obasanjo ya yi magana

-Obasanjo ya ce ya yi nufin motoci suyi aiki da gas lokacin da yake kan mulki
-Tsohon shugaban kasa ya ce ci gaban iskar gas a Najeriya na daga cikin shirin sa
-Ya bayyana cewa, ya ba da lasisi ga kamfanoni a kokarin ganin cewa ya cimma wannan burin

Buhari da Obasanjo

Tsohon shugaban kasa Chief Olusegun Obasanjo ya bayyana haka a ranar Lahadi, 12 ga watan Yuni, a lokacin wata ziyara da hukumar Nipco Plc yayi gare shi a fadar shi na Abe0kuta, jihar Ogun.
Ya ce yayi nufin motoci suyi aiki da iskar gas domin rage dogaro akan shigo da man petir.
Obasanjo ya ce ya bayar da lasisi ga kamfanoni a kokarin ganin cewa ya cimma wannan kudurin, kari da cewa, da yanzu kaso 50 na motoci a kasar na aiki da gas.  A shekarar 2006, gwamnatin Obasanjo ya bayar da lisisi ga kamfanoni uku, Nipco Plc, Contact Global da kuma Global Steel, don ci gaban iskar gas ga motoci.

 Amma an hada cewa Nipco, wanda ya hade da kamfanin Nigeria Gas Company don samar da Green Gas Limited,  ya kashe muhimmanci a cikin aikin tun sa’a nan. A cewar shi, a birnin Benin, jihar Edo, sama da motoci 4,000 ne suka yi aiki da CNG  wanda ke haifar da gurbinlita  miliyan 20 na man petir daga shekara ta 2012 zuwa 2015 kuma da tanadin fiye da $9m.

Shugaban ya bayyana cewa, a duniya, a duniya babu fiye da biliyan 150 cubic metre na Associated Gas (AG) walkiya a ko wace shekara,   Afrika na walkiyan kimanin cubic metre biliyan 40 a ko wani shekara

The post Na so motoci suyi aiki da gas a Najeriya- Obasanjo ya yi magana appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *