Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

To fa: rabuwar kai tsakanin yan bindigan neja delta

 – Kan ‘yan bindigan neja delta ta rabu a bisa zaman sulhun da ake shiryawa da gwamnatin tarayya

– A yayinda wasu bangaren na son a yi, wasu sun ce sam

 

Jaridar vanguard ta bada rahoton cewa an samu rabuwar kai tsakanin yan bindigan neja deltan da ke kai hare hare kafufuwan man kasa dake yankin ta neja delta kwanakin nan. Wannan ya faru ne a dalilin da shelar da wadansu wai ‘shiryayyun matasan egbesun neja delta  sukayi.

KU KARANTA: Ya’yan shugaba Buhari sun halarci taron Mahaifiyar su

Da yawa daga cikin yan bindigan sun fusata ne cewan su kawai ana amfanin dasu ne domin cimma wata manufa daban . Kungiyar shiryayyun matasan egbesun neja delta na hayaniya da kunigiyar ta tsagerun neja delta ne.

Kungiyar ta dau mazauna daya da kungiyar gamayyar kwato yancin neja delta wato JNDLF akan a tsagaita tsegumin, kuma ta nuna banbancin ra’ayinta game da maganar sakin nnamdi kanu da sambo dasuki. JNDLF ta ita ta amince da tayin zaman sulhun da gwamnati takeyi. Amma Kungiyar tsagerun neja delta fa ta ce sam, bata a cikin wani sulhu. Masu gudanarda shirye shiryen sulhun na gwamnati sun fara ganawa da wadansu yan bindigan kuma ba da dadewa ba , zasu tsagaita wuta a kuma zauna da gwamnati.

The post To fa: rabuwar kai tsakanin yan bindigan neja delta appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *