Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

kungiyar IPOB sunyi Allah wadai da Niger Delta Avengers

-Babban majalisar IPOB sun bayyana cewa basu da kawance da kungiyar Niger Delta Avengers

-Dattawan sunyi Allah wadai da tashin hankalin da kungiyar MASSOB keyi, da kuma rahoto da akayi na cewa suna kawance da yan’bindiga

-Sun kuma bukaci yan’Najeriya suyi hakuri cewa za’aji dadi nan gaba

Babban majalisar dattawan Indigeneous People Of Biafra (IPOB) sun fitar da abokanta na pro-Biafra,wato  kungiyar Movement for the Actualisation of the Sovereign State of Biafra, da kuma kungiyar Niger Delta Avengers don barazanar da sukeyi ga zaman lafiya a kasar.

Kungiyar guda biyu sun yi da’awar amincewa da ayyukan juna  kuma sun sha al’washin taimakawa junansu dan ganin sun cimma bukatar su.

KU KARANTA KUMA:Sojoji sun kashe yan kungiyar Boko Haram

Jaridar The Punch ta rahoto cewa, babban majlisar IPOB sunyi Allah wadai da ayyukan su kuma sunce akwai alamu da ke nuni da cewan basu shaida yakin Biafra ba.

Dr. Dozie Ikedife wanda shine shugaban babban majalisar a Nnewi, jihar Anambra, a ranar Laraba, 29 ga watan Yuni, ya bayyana cewa, da’awar da akeyi cewa wasu daga cikin yan kungiyar pro-Biafra suna aiki da kungiyar Niger Delta Avengers da wasu kungiyar yan’bindiga ba gaskiya bane, cewa irin wannan alaka bazai haifar da abu mai kyau ba.

Ya ce ya shaida yadda aka yan-yanka miliyoyin mutanan Igbo a lokacin yakin basasa, dan haka bazai goyi bayan ko wani tashin hankali ba. Yace za’a iya dawo da dukiyoyin da aka rasa amma baza’a iya dawo da wanda ya mutu ba.

 

The post kungiyar IPOB sunyi Allah wadai da Niger Delta Avengers appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *