Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Akwai yiyuwar Najeriya ta fara ciyar da kanta abinci – Biyora

– Wani matashi dayayi wani rubutu a shafin Facebook ya bayyana cewa akwai yiyuwar Najeriya ta fara dogara da kanta akan abinci a wannan shekarar

– Rabiu Biyora yayi godiya ga shugaban kasa Muhammadu Buhari

– Mutane sun maganta inda suka amince dashi

 

 

Rabiu Biyora a cikin gona

Gonar

 

Wani matashi mai suna abiu Biyora a shafin facebook yayi godiya ga shugaban kasa Bhari akan irin tallafin da yake bawa harkokin Noma inda ya bayyana cewa, masana sunyi hasashe cewa akwai yiyuwar Najeriya ta fara dogara da kanta daga wannan shekarar.

KU KARANTA: Buhari ya yaba ma sojojin Najeriya

Biyora kuma ya saki wasu hotuna inda suka nuna shi a cikin wata katuwar Gona tare da wasu mutane inda suke yima gonar feshi. Mutane da yawa sun maganta akan rubutun nashi inda suka nuna jin dadin su kuma sukayi godiya da addu’a da shugaban kasa Muhammadu Buhari.Noma nada matukar muhimmanci a Najeriya inda sama da kashi 60 na Najeriya suna harkar noma, kuma yana daya daga cikin sana’o’in da aka yadda ma’aikatan gwamnati suyi alhali suna aiki.

Biyora da abokan sh

A lokacin yakin neman zabe, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sha alwashin tallafawa harkokin noma domin Najeriya ta cinma dogaro da kanta. A watan 2 da suka wuce ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umurni cewa a bude ma’ajiyoyi na abinci na gwamnati domin a samar da saukin abinci da ya tsananta. Domin kuwa hukumar Kastam ta dakatar da shigowa da shinkafa ta haramtacciyar hanya.

A wani labarin kuma, gwamnatin tarayyar Najeriya ta bawa ma’aikata hutu a ranakun Talata da Laraba domin a gudanar da bukuwan Sallah. Wannan yazo ne daga ofishin Ministan cikin gida, Janar Abdurrahman Danbazau inda suka bayar da sanarwar a yau.

 

The post Akwai yiyuwar Najeriya ta fara ciyar da kanta abinci – Biyora appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *