Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Kotun zabe ta tabbatar da nasarar David Mark

-Wata kotun zabe ta tabbatar da Senata David Mark a matsayin senatan da ke wakiltar mazaban benuwe ta kudu.

-Kotun zaben tayi watsi da takardar karar da dan jam’iyyar APC,Daniel Onjeh,ya gabatar akan zaben

onjeh da mark

Wata kotun zabe da ke zaune a makurdi,babban birnin Jihar Benuwe ta tabbatar da zaben tsohon shugaban Majalisan dattawa,Senata David Mark.

KU KARANTA : Kotu ta yanke hukunci kan karar Buhari

A yau ne, ranar alhamis,30 ga watan yuni,kotun zaben tayi watsi da takardan karan da dan takarar senata mazaban Benue ta kudu karkashin jam’iyyar APC  a zaben da aka gudanar ranar 20 ga watan Febrairu,Daniel Onjeh, ya mika ma kotun. Akan kara ne, Alkalin Kotun, Jastis Dipeolu , ya tabbatar da zaben a watan oktoba . Amma Daniel Onjeh bai amince da shari’ar ba, za kai kotun daukaka kara wacce ta yanke hukuncin rusa zaben kuma tace a sake.

An sake wata sabuwar zaben  bayan kotun daukaka kara ta rusa waccan a ranar 28 ga watan maris,2015 wadda hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta ta sanar da cewa David Mark ya lashe zaben. Duk da hakan, an sake wata zaben a ranar 20 ga watan Febrairu kuma David Mark ya sake lashe zaben. Onjeh bai daddara ba, ya sake koma kotu ya kai karar rashin amincewar sa da zaben, ya fada ma kotun ma ta shellanta shi a matsayin wanda ya lashe zaben.

Senata David Mark yay i kira ga kotun da ta yi watsi da takardar karar Daniel Onjeh saboda ta wuce kwana 21 da dokar kasa ya zantar.

 

 

 

 

The post Kotun zabe ta tabbatar da nasarar David Mark appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *