Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Babban kotun tarayya ta mara ma Ali Modu Sherrif baya

-Wata babban kotun tarayyan da ke zaune a babban birnin tarayya Abuja, ta bada wani fatawan da ke wajabta ma INEC, PDP ko wani ma’aikaci biyayya ga kwamitin karakashin shugabancin Sherrif.

-Alkali mai shari’ar da yanken wannan hukuncin, Jastis Okon Abang, yace doka bata amince PDP, INEC ta gana da kowane jama’a ba face kwamitin Sherrif.

-Mai Shari’ar ya kare da cewa  jama’a suyi watsi da kowani taron da ba Sherrif ya shirya ba

Ali Modu Sheriff

Hayaniyar shugabancin  da ke gudana a jam’iyya adawa ta PDP ta dau sabuwar lale a ranan Alhamis,30 ga wata yuni yayinda wata babban kotun tarayya da ke zaune a Abuja ta hana hukumar gudanar da zabe na kasa mai zaman kanta INEC amincewa da kowani jerin sunayen ‘yan takaran gwamna karkashin jam’iyyar PDP, sai na kwamitin Ali Modu Sherrif.

Game da Jaridar The Nation, kotun ta hana INEC, PDP, ko wani ma’aikacinta ganawa da kowani jama’a akan zaben firamaren Jihar Edo da Ondo face shugabancin Sherrif,  Sakataren sa Farfesa Wale Oladipo da Fatai Adeyanju.

Alkali mai Shari’a , Jastis Okon Abang ya yanke hukuncin da ke wajabta ma INEC da PDP hada dai da kwamitin sherrif kamar yadd doka ya tsara. Kana kotun ta hana inec da pdp shirya wani taro ko zaben firamaren da ba kwamitin da Sherrif ya nada suka shirya ba.

KU KARANTA : Ogah ba zai zama gwamna ba, mun shirya mutuwa- PDP

Baya ga da haka, PDP ta yi watsi da labarun da ke yaduwa a kafafun yada labarai cewa wata babban kotun da ke zaune a babban birnin tarayya abuja, ta kori shugaban jam’iyyar ta PDP,  Ali modu Sherrif.

A wata jawabin da sakataren jam’iyyar PDP ta kasa, Farfesa Wale Oladipo, ya sa hannu, jam’iyyar PDP tace rahoton karya ce , anyi mumunan fahimtan hukuncin da kotun ta yanke ne. Farfesa Wale Oladipo yace: “Kotu ba ta yanke hukuncin koran shugaban jam’iyya ta kasa ba.  Ya ce innama kotun ta yanke hukuncin ne bisa gyaran kundin tsarin mulkin jam’iyyar PDP ne kawai.

The post Babban kotun tarayya ta mara ma Ali Modu Sherrif baya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *