Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Matsalar da Cin hanci da rashawa zasu jawo ma Najeriya

-Rohoton BMI wanda ke auna hadarin yin kasuwanci a kasashe ya bayyana Najeriya a matsayin daya daga cikin kasashen da ke da hadari wajen yin kasuwanci.

-An gano cewa cin hanci da rashawa ne kan gaba wajen kawo cikas ga harkar kasuwanci.

-An yaba ma shugaba Buhari kan kokarinsa na kauda cin hanci da rashawa.

An sanya Najeriya a cikin kasashen da ke da wahalar yin kasuwanci a cewar  rohoton BMI na ma’aunin kasashe masu saukin yin kasuwanci na watan Yuli. Kara tabarbarewar sha’anin tsaro, hare-haren ‘yan ta’adda da tsananin karancin mai na wasu daga cikin abubuwan da suka taru suka maida kasar mai hadarin yin kasuwanci a Afrika kudu da Sahara. A cewar rohoton “Najeriya na zama kasar da masu zuba jari ke fuskantar hadari da kuma matsanancin yanayin yin kasuwanci a cikin rukunin kasashen da ke kudu da Sahara.

KU KARANTA : Buhari ya karbi bakoncin mambobin sojojin diflomasiyya

Abu mafi hadari ga kasuwanci shine tabarbarewar tsaro wanda ‘yan ta’dda da tsagerun masu laifi ke kawowa tare da matsanancin karancin mai da ake fama da shi

The post Matsalar da Cin hanci da rashawa zasu jawo ma Najeriya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *