Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Siasia ya shirya yan wasa 4 zuwa Rio Olympics

Mai horar da kungiyar kwallon Najeriya yan kasa da shekaru 23 Samson Siasia ya tabbatar da John Mikel Obi, Daniel Akpeyi da kuma Kenneth Omeruo zasu kasance cikin tawagar sa da zasu buga gasar Olympics a garin Rio na kasar Brazil.

Samson Siasia

Siasia yayi wannan bayanin nan ganin yadda kulob-kulob da yawa suke hana yan wasan su zuwa gasar kamar su Alex Iwobi da Iheanacho. Haka nan mai horar war ya tabbatar da dan wasan tsakiya Wilfred Ndidi shima zai shiga cikin tawagar tasu daga kasar Amuruka kafin a fara gasar.

Siasia an ruwaito yana cewa: “Akwai yan wasan da suka tabbatar mana da zasu same mu shiga tawagar mu kamar su Ndidi. Sauran kuma sun hada da Daniel Akpeyi, Kenneth Omeruo da Mikel Obi.” “Idan har muka samu wadannan dukkan su cikin tawagar mu, kuma muka samu shiri sosai to ina tabbatar muku da cewa zamu yi nasara.”Amma kamar yadda nayi ta nanatawa, gasar ba aba ce mai sauki ba. Indai muna so muyi nasara to dole ne mu shirya sosai”.

A wani labarin kuma Ministan wasanni da matasa Solomon Dalung ya bayyana shakkun sa game da ingancin tawagar ta Siasia da za su buga gasar. Ministan ya bayyan rashin jin dadin sa game da yadda ba’a dauki yankwallo da yawa ba wadanda suka buga ma kasar wasa a shekarar 2015 na cin kofin Afirika na yan kasa da shekaru 23.

The post Siasia ya shirya yan wasa 4 zuwa Rio Olympics appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *