Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Anyi garkuwa da dan diflomasiyyan Siriyalone a Kaduna

–     Jihar Kaduna ta fara zama wurin garkuwa da mutane kwanakin nan

–     An yi garkuwa da mataimakin jakadan kasar siriya lone zuwa najeriya, Majo Janar Nelson Williams a Jihar.

Majo Janar Nelson Williams Tsohon Shugaban Dakarun Sojin Siriyalone ne

Gwamna Nasir El Rufai jihar Kaduna

Hankalin Jami’an tsaron Najeriya ta tashi yayinda akayi garkuwa da mataimakin jakadan kasar Siriya lone zuwa Najeriya, Majo Janar Nelson Williams a Jihar kaduna.  Wannan aiki abin kunya ne ga jami’an tsaron Najeriya,  yadda garkuwa da mutane ya fara yawaita a Jihar Kaduna, Arewa maso yammacin Kasa.

Watanni 3 da suka gabata, anyi garkuwa da wani babban hafsan soja, Kanal Samaila, a Jihar. Daga baya aka tsince a mace,Amma an damke makasan. Ba da dadewa ba aka yi garkuwa da wasu shugabannin cocin na kungiyar Kiristocin Najeriya.  Kamar dai yadda aka kashe babban hafsan sojan, an tsince gawar shugaban cocin a cikin daji ta fara kumbura.

Hakan yasa ofishin yan sandan Jihar Kaduna ta nada wani tawaga na musamman domin ya ki masu garkuwa da mutane, da kuma dabar yan daba.

KU KARANTA : Yan Najeriya na kukan hauhawar farashin Kalanzir N220

Garkuwa da mataimakin jakadan kasar siriya lone zuwa najeriya, Majo Janar Nelson Williams,babban  kalubale ne ga jami’an yan sandan Jihar Kaduna.  Anyi garkuwa da Dan diflomasiyyan ne a yau 1 ga watan yuli, bayan ya je halartar taron kammala digirin makarantan Soja. Wasu majiya a ofishin jakadancin Siriyalone a Abuja ta ce yan bindigan sun kira suna bukatan $40 miliyan kudin fansa.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tarbi wasu yan diflomasiyyan domin buda bakin azumin watan Ramadan a fadar Shugaban Kasa.

 

 

 

The post Anyi garkuwa da dan diflomasiyyan Siriyalone a Kaduna appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *