Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Shugaban kasa Buhari ya sake dawo da dokar nan ta yaki da rashin da’a

– Shugaban kasa Muhammadu Buhari- ya jagoranci tawaga inda ya sake kafa dokar yaki da rashin da’a wato {WAI}.

– Ministan yada labarai Lai Muhammad ya bayyana cewar za’a canza sunan WAI zuwa {CBWM}.

– Manufar wannan kudirin shine tabbatar dabin doka da oda a tsakanin al’umma dakuma kokarin sa mutane su zama masu tarbiya dakuma kira ga mutane su zama yan Najeriya na gari.

Gwamnatin sugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake kaddamar da dokar yaki da rashin da’a a yau Litinin 8 gawatan Agusta a garin Abuja. Acewar Vanguard, Gwamnatin tarayya tace a wannan lokacin na rashin tsaro, da masu satan mutane da masu tada hankulan mutane dakuma sauran mutane masu gurbatattun halayya, inda hukumomin cikin kayan gida zasu dakile su.

Darakta general na koyar da abubuwa na kasa gaba daya Garba Abari, ya gana da kwamandojin kasa dana jahohi na hukumar tsaro na {WAI} a yau. Taken dai mittin din shine “sake tsarin WAI zuwa hukumomin kayan cikin gida a killace”.

KU KARANTA : Bamu da nasaba da tsagerun NDA- Dokpesi, Ak

Ministan yada labarai Lai Muhammad daman ya bayyana cewar za’a canza sunan WAI zuwa CBWM, {wato chanji zai fara a kaina}.  Ada can alokacin yana shugaban kasa na milkin soja, shugaban kasa da mataimakin sa na lokacin wato Tunde Idiagbon suka kaddamar da yaki da rashin da’a.

Manufar kudirin shine domin akoyama mutane yin da’a, kuma a kauda tunanin su nayin mugayen halayya, don ganin mutanen kasar nan sun zama mutane na gari. Sai gashi kuma ayau kuma an sake kaddamar da dokar karo na biyu.

 

The post Shugaban kasa Buhari ya sake dawo da dokar nan ta yaki da rashin da’a appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *