Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Aisha Buhari ta gama ziyararta na kasar Amurka, zata dawo Najeriya (Hotuna)

Matar shugaban kasa Muhammadu Buhari Aisha, ta gama ziyarar kwanaki hudu da ta kai kasar Amurka ta kuma isa kasar Landan a hanyarta na dawowa gida Najeriya

Jami’an kasar Amurka sun raka matar shugaban kasa Buhari, Aisha tare da yarta Zahra masauki yayin da take kokarin hawa jirgin zuwa kasar Landan.

Matar shugaban kasar Najeriya, Aisha Buhari ta isa kasar Landan a hanyar ta na dawowa bayan ta kammala abunda ya kai ta kasar Amurka.

A daidai wannan lokacin, jam’iyyar Peoples Democratic Party babin Jihar Ekiti sunce tafiyar matar  shugaban kasa Muhammadu Buhari da ake ta yayatawa, tafiya ne da ya kamata yan Najeriya su yi suka a kai.

KU KARANTA KUMA: Yadda Buhari ya taimaka gurin ceton MTN daga fatara

An bayyana a baya cewa Aisha Buhari wacce ta isa kasar Amurka a ranar 3 ga watan Augusta zata dauki tsawon kwanaki goma (10) a kasar.

Duk da haka, ta dawo gida Najeriya bayan tafiyar kwanaki hudu (4) kawai.

Matar Buhari ta samu tarba mai cike da karamci a filin jirgin saman Washington, tare da suka guda biyu na cewa batayi shiga ta musulunci ba kuma cewa jakar hannunta ta kai kimanin naira miliyan 34 (idan na ainahin ne) ko kuma dubu 120 (idan na jabbu ne).

The post Aisha Buhari ta gama ziyararta na kasar Amurka, zata dawo Najeriya (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *