Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

An hallaka ‘yan Boko haram a wata shara

–Rundunar sojin Najeriya sunyi wata shara wanda yayi sanadiyar mutuwan wasu yan kungiyar Boko Haram

–Rundunar Sojin sun kwato wasu makamai

– Sojin sunyi alkawarin cigaba da tabbatar da zaman lafiya

A cigaba da yunkurin kawar da yan kungiyan Boko Haram a kasar, wata rundunar sojin najeriya sunyi musayan wuta da wasu yan kunyigan boko haram a wasu sassan jihar Yobe.

A wata jawabin da kakakin hukumar soji , Kanal Sani Usman Kukasheka, ya bayyana cewa rundunar sojin Operation Lafiya Dole sun yi wata shara a ranan laraba 14 ga watan satumba. An kwato makamai a hannunsu.

Karanta jawabin da yayi:

“Bisa ga rahoton da muka samu na ayyukan ragowan yan boko haram a unguwar Jororo da Tombaeji a karamar hukumar Geidam a jihar yobe, rundunar sojin Operation Lafiya Dole sun kai wata shara da safiyar ranan laraba, 14 ga watan Satumba.

KU KARANTA:Shure-shure Boko Haram take yi-Inji Sojojin Najeriya

“Rundunar sojin sunci karo da yan boko haram a wurin Gajire inda sukayi musayan wuta wanda aka kwashe minutuna 15 ana yi.

“Rundunar sojin sun kashe guda 4 daga cikinsu kuma sun kama guda daya. Sun kwato General Purpose Machine Guns (GMPG), 2 AK-47 Rifles and 144 rounds of 7.62mm  da babur guda 2 daga hannun yan boko haram din.

“Rundunar sojin sun cigaba da fatrol a unguwan la’alla akwai suran ragowan su wadanda ke boye a wurin. Mazajen Operation lafiya dole sun cigaba a ayyukansu  na kawar da ayyukan yan boko haram a wurare dabn-daban.

The post An hallaka ‘yan Boko haram a wata shara appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *