Tsageru Sun taimaki wani soja a Neja Delta
– An yi rohoto cewa tsagerun Neja Delta sun ceci soja a
– Hoton ya nuna wasu mutane sanye da rigar iyo, suna fitar da wani daga ruwa
Sojoji suna atisaye na sabon salon yaki da ya ta’addan yankin Neja Delta mai suna Crocordile smile.
Wani mai amfani da dandalin sadarwa na Twitter @Roland_Speaks ya saka wani hoto mai nuna cewa yan ta’addan Neja Delta sun ceto wani soja da ya nutse a ruwa.
A hoton an rubuta” wadanda suka ceto soja daga halaka a ruwa, sune mutanen da aka turo sojojin su kashe a yankin Neja Delta.
Bamu da tabbabcin cikakken labarin tunda gurin da aka nuno a hoton bamu san shi ba, sannan hoton be nuna m hakikanin abunda ya faru ba.
In zaku Iya tunawa a farkon satin nan yan ta’addan sunyi raha ka sabon salon yakin da sojoji suka kaddamar ” crocodile smile” dan kokarin hana kai hari ga bututun mai a yankin.
Yan ta’addan sun zargi sojoji da cin mutun cin tsofaffi, mata da matasa da basuji ba su gani ba, wanda suke fake wa da neman yan ta’addan.
The post Tsageru Sun taimaki wani soja a Neja Delta appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.