Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Abubuwa 4 da ake harsashen Jonathan ya tattauna da Babangida

Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ziyarci Minna a jihar Niger ranar Talata 13 ga Satumba inda ya tattauna da tsaffin shuwagabannin kasa janar mai murabus  Ibrahim Babangida da janar mai murabus Abdulsalami Abubakar a lokutta daban.

Ba’a bar masu daukar labarai halartar tarurrukan ba, ba’a kuma bada jawaban bayan tarurrukan ba, amma Jonathan ya rubuta a shafinsa na Facebook cewa zai ci gaba da hada zumunci cikin kasa.

Ga harsashen da the Punch tayi na abubuwan da shugabannin biyu suka tattauna

1.Yakin da Buhari keyi kan cin hanci da rashawa

Wadansu na cewa taron bai rasa nasaba da yakin shugaba Buhari kan cin hanci da rashawa da kuma yadda yakin yake shafar ‘yan uwan Jonathan da kuma matarsa Patience.

2.Zaben jihar Edo

A wani abinda ba’a zata ba, hukumar zabe (INEC) ta daga zaben gwamnan jihar Edo da sati biyu, abinda yasa jam’iyyar Peoples Democratic Party tayi zargin cewa shugaba Buhari yayi haka domin samarma jam’iyyarsa lokaci. Ana zaton taron tsakanin GEJ da IBB ya tattauna batun zaben da aka daga, zaben 2019 da kuma halin da jam’iyyar hamayyar take ciki.

KU KARANTA: NAIJ.com ta zamto gwarzon jaridar yanar gizo a Najeriya

3.Tsagerun Neja Delta

A tarukkan da Babangida da Abubakar sukayi da tsohon shugaba, sun nuna damuwarsu kan karuwar hare-haren tsagerun Neja Delta.

4, Lafiyar Babangida

Babangida ya bayyana rashin lafiyarsa cikin watannin da suka wuce, inda yake karyata cewa yana kwance baya iya tashi, koko ya Sami shanyewar jiki. Babangida ya fadi haka a wata liyafar ban girma da aka shiryawa mai shari’a Fati Lami Abubakar, tsofuwar babbar alkalin jihar Niger inda daga karshen bikin saida aka taimaka masa ya mike.

The post Abubuwa 4 da ake harsashen Jonathan ya tattauna da Babangida appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *