Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Batutuwan da suka shahara a jiya Laraba

Jaridar NAIJ.com ta tattaro muku batutuwan da Najeriya suka tattaunawa a jiya Laraba, 23 ga watan Nuwamba

1. Rashin kunya ne gwamnatin PMB ta rika yin maganar 2019 – Mohammed

Mohammed yace gwamnatin Buhari na kwadan mulki, yaudara da cin rashawa har ta fara yin maganar 2019 bayan babu abinda tayi cikin shekara daya da rabi kan mulki.

2. An gano badakalar N2.175 billion a ma’aikatar tsaro

Arms deal scandal

Kwamitin shugaban kasa akan binciken badakalar makamai ta gano wata kudi N2.175 billion a daya daga cikin ma’aikatan ma’aikatar tsaro. Kudin wanda aka bayar a sayi makamai da shi an karkatar.

3. An ceto mata 8 da yara daga hannun Boko Haram a Sambisa

Wasu mafarauta sun ceto mata 5 da yara 3 daga hannun yan Boko Haram a dajin Sambisa. Jaridar Premium Times ta bada rahoton cewa, Garba Tarfa, shugaba yan farauta a jihar Adamawa yace a ceto su ne a makon da ya gabata.

4. Sifeton yan sanda ya damu akan mutuwan hafsoshi 128

Sifeto-Janar nay an sanda, Ibrahim Idris yayi matukar nuna damuwarsa akan mutuwan hafsoshin yan sanda.

5. Gobara a jamíar Yabatech

Rahotanni da muke samu daga makarantan Yaba College of Technology (Yabatech), a jihar legas na cewa dakin kwanan dalibai na Bakassi na ci da gobara.

6. Anyi rashin rayuka 11 a rikicin ‘yan sanda da mafarauta

Jaridar The Nation ta bada rahoton cewa Mutane 11 ne suka rasa rayukansu a wata mumunan rikicin da ya auku tsakanin yan sanda da mafarauta a Ogbere Onilanta karamar hukumar Ona-Ara a jihar Oyo.

7. Tinubu na nan da rai da koshin lafiya -Afikuyomi

Babban jigon jam’iyyar APC,Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, nanan fikin koshin lafiya game sa cewar wani mai aikinshi Sanata Tokunbo

Ku biyo mu a shafinmu na Tuwita: @naijcomhausa

The post Batutuwan da suka shahara a jiya Laraba appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *