Mutum yayi ma mai juna biyu fyade
Wani mutum yayi ma budurwarsa fyade tana nakuda da kuma matan tana kuka cikin azaba amma yayi ko oho a wanni bayan haka sai ta haihu kuma ko a jikin shi.
A rape victim
Wani abun takaici ya faru yayinda wani mutum yayi ma budurwarsa fyade yayinda take nakuda. Game da cewar kafofin yada labarai, matan tana cikin azaban nakuda amma mutumin wai shi lokacin yake bukatan ta.
KU KARANTA: An kubuto da mutane sama da 40 daga hannun yan bindiga
Kana yayinda ta ke rokon sa ya daina ya toshe kunnensa. Awanni bayan faruwan kawai sai ta haifa da namiji. Lauyan kotu Michael Greenhalgh ya bayyana abinda ya faru da safen ranan. Kawaibsai ya far mata.
Ta bayyana cewa bataso yayi mata hakan ba kuma ya fada masa amma ya toshe kunnensa. Bayan ta haihu sai ta koma gidan mahaifiyarta kuma kaishi kara ofishin yan sanda. Yanzu ai yana rokota ne ta dawo gidansa amma ta ranste ba zata dawo ba.
Ku biyo mu a shafin sada zumunta a Tuwita @naijcomhausa
The post Mutum yayi ma mai juna biyu fyade appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Nigerian newspapers 24/7.