Adebayor ya nuna tsadaddun abubuwan, hawanshi da gidan shi da sauran su
Tsohon dan wasan gaba na Arsenal da Tottenham Emmanuel Adebayor ya cigaba daukar kanun labarai duk da yake yanzu be da wani dillali.
Dan kasar Togon wanda be dade da shiga addinin musulunci ba yayi amfani da shafin dandalin sadarwar shi dan ya nuna tsadadden jirgin hawan shi, da motocin sa da gidan sa da sauran su.
Dan shekara 32 ya fito a fili ya fadi dalilan shi na komawa addinin musulunci.
Adebayor
Ya bayyana addinin nashi da yi shiga sabo yace mulumai kamar annabi Isah suke, kuma ya bayyana su a matsayin masu bin akidar annabi Isah na gaskiya.
Dan wasan wanda yake daukar albashi dala$ 9miliyan , Adebayor yana 1 daga cikin yan wasa wadanda suke daukar albashi mai kauri, kuma yana cikin yan wasan kwallo masu arziki wadanda suka san yadda za’aji dadi rayuwa.
Dan wasan da aka haifa a coci daga iyaye yan Najeriya hakika yana yin rayuwa cikin jin dadi da morewa.
Kalli hotuna
Adebayor
Gurin wankan Emmanuel Adebayor’s
Ku biyo mu a shafin mu na tuita@naijcomhausa
The post Adebayor ya nuna tsadaddun abubuwan, hawanshi da gidan shi da sauran su appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Nigerian newspapers 24/7.