Dan majalisa ya goya ma Sheriff baya
– Dan majalisa ya nemi a goyi bayan shi – Ya shawarce shi ya daukaka PDP Shugaban kwamitin cigaban kauyuka, Dan majalisa mai wakiltar Remo, Honarabul Oladipupo Adebutu ya bayyana cewa ta goyan bayan Shugaban jam’iyyar ne kawai jam’iyyar zata iya samun nasara. Adebutu ya bayyana cewa: “Tarihi zaya yima PDP adalci. donin jam’iyyar tayi […]
The post Dan majalisa ya goya ma Sheriff baya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
– Dan majalisa ya nemi a goyi bayan shi
– Ya shawarce shi ya daukaka PDP
Shugaban kwamitin cigaban kauyuka, Dan majalisa mai wakiltar Remo, Honarabul Oladipupo Adebutu ya bayyana cewa ta goyan bayan Shugaban jam’iyyar ne kawai jam’iyyar zata iya samun nasara.
Adebutu ya bayyana cewa: “Tarihi zaya yima PDP adalci. donin jam’iyyar tayi kokarin kare gwagwarmayar da iyayen da suka kwato ma Najeriyan yanci kansu tayi.”
Honarabul Adebutu ya bayyana wannan ne a lokacin da yake ganawavda wasu tsofaffin shugabannin kanan hukumomi daga yancin nashi guda 20 inda ya nemi a hada kai a goya ma Ali Modu Sheriff baya.
The post Dan majalisa ya goya ma Sheriff baya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.