Labari mai kyau: Gwamnatin ta samu babbar hanyoyi da karshe ta’addancin Boko Haram (Hotuna)
– Kasar Najeriya da kasar Afirika ta kudu sun amince da yarjejeniya na amfanin kasashe guda biyu da kuma kan babbar hanyoyi da fuskantar ta’addancin Boko Haram – Shugaba Jacob Zuma na Afirika ta kudu da Shugaba Muhammadu Buhari zasu tattauna kan cigaban tattalin arzikin kasashe guda biyu KU KARANTA KUMA: Soji da yan Boko […]
The post Labari mai kyau: Gwamnatin ta samu babbar hanyoyi da karshe ta’addancin Boko Haram (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
– Kasar Najeriya da kasar Afirika ta kudu sun amince da yarjejeniya na amfanin kasashe guda biyu da kuma kan babbar hanyoyi da fuskantar ta’addancin Boko Haram
– Shugaba Jacob Zuma na Afirika ta kudu da Shugaba Muhammadu Buhari zasu tattauna kan cigaban tattalin arzikin kasashe guda biyu
KU KARANTA KUMA: Soji da yan Boko Haram a babbar yakin bindigogi
![babbar hanyoyi](https://i.onthe.io/vllkyt5jahcudu3t2.6d749c13.jpg)
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Shugaban kasar Afirika ta Kudu, Jacob Zuma a gaban fadar shugaban kasar Najeriya a Abuja a yau, Talata 8, ga watan Maris
Gwamnatin tarayya ta samu babbar hanyoyi yaki da yan kungiyar Boko Haram, inda zata aika wasu manyan sojoji masu kokari daga kasar Afirika ta kudu, wadanda zasu yaki da yan ta’addan Boko Haram bayan kasashe Najeriya da Afirika ta kudu sun sanya hannu a yarjejeniya.
Wani Ministan tsaro mai suna Mansur Dan-Ali, inda yake bayyana kan yarjejeniya a Abuja a Litinin 7, ga watan Maris. Yace wanda ya gana da abokin aikin shi daga Afirika ta kudu mai suna Nobise Mapisa-Nqakula akan babbar hanyoyi wanda Shugaba Jacob Zuma ya maganta kan.
Jaridar Daily Trust ta ruwaito wanda, Shugaba Zuma zata tattauna kan cigaban tattalin arzikin kasar Najeriya da kasar Afirika ta kudu, wadanda kasashe guda biyu ne manyan kasashen sosai a nahiyar Afirika kan tattalin arziki.
Dan-Ali ya bayyana wanda Najeriya da Afirika ta kudu sun sanya yarjejeniya a shekarar 2013 akan harkokin tsaro inda sun sayar motoci wadanda suke fuskantar ta’addanci.
![](https://i.onthe.io/vllkytaHR0cHM6Ly9zY29udGVudC1saHIzLTEueHguZmJjZG4ubmV0L2hwaG90b3MteGFmMS92L3QxLjAtOS8xMjgxNDIxM185NzEwMjM3ODI5ODk5NjJfODc3MDQ2NTk5ODg0NDYwMjQwMF9uLmpwZz9vaD0xMDc3NDE4MTBiYzg5MmQ3ZGJmMDI0YTAzYjI1OWU0NCZvZT01NzUyNjZGNw==.prx.r800x600.9a4b7050.jpg)
Shugaba Muhammadu Buhari inda yake maraba Shugaba Jacob Zuma a fadar shugaban kasa
![babbar hanyoyi](https://i.onthe.io/vllkytaHR0cHM6Ly9zY29udGVudC1saHIzLTEueHguZmJjZG4ubmV0L2hwaG90b3MteGFmMS92L3QxLjAtOS8xMjMyMTYwNF85NzEwMjM4NDI5ODk5NTZfNzg0MDgxODgyNzA4NDEzMjUxNF9uLmpwZz9vaD0wMDFkODQ1MWE1ODY4YTA1ZjkzY2E1MGM2YzgwNDg5ZCZvZT01NzVFOEU2Ng==.prx.r800x600.279c22a7.jpg)
Shugaba Muhammadu Buhari yake gaisa Shugaba Jacob Zuma
![](https://i.onthe.io/vllkytaHR0cHM6Ly9zY29udGVudC1saHIzLTEueHguZmJjZG4ubmV0L2hwaG90b3MteGFmMS92L3QxLjAtOS85Njk3ODVfOTcxMDIzOTE5NjU2NjE1XzUwMTM5Mzg0NzUxOTA4ODgzM19uLmpwZz9vaD1kM2RkNmI0Njg2MWQ2ZTljNWFjN2ZiZTA1NjY5MmYxOSZvZT01NzkyQjQ4Qw==.prx.r800x600.4633e6d6.jpg)
Shugaba Jacob Zuma inda yake gaisa wasu ministocin Shugaba Muhammadu Buhari
The post Labari mai kyau: Gwamnatin ta samu babbar hanyoyi da karshe ta’addancin Boko Haram (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.