Boko Haram: Lambar wadanda sun mutu akan harin kunar bakin wake take kara
– Lambar wadanda sun mutu akan harin Borno na kwanan nan take karuwa – Hukumar gaggawa ta kasa na jihar Borno ta bayyana wanda mutane 27 sun rasu akan harin kunar bakin wake sau biyu a garin Umurari – Babu wanda ya dauki alhakin wanda shine ya kai hari a unguwa, amma wasu mutane suna […]
The post Boko Haram: Lambar wadanda sun mutu akan harin kunar bakin wake take kara appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
– Lambar wadanda sun mutu akan harin Borno na kwanan nan take karuwa
– Hukumar gaggawa ta kasa na jihar Borno ta bayyana wanda mutane 27 sun rasu akan harin kunar bakin wake sau biyu a garin Umurari
– Babu wanda ya dauki alhakin wanda shine ya kai hari a unguwa, amma wasu mutane suna da imani wanda yan ta’addan Boko Haram suka bayan harin bam
A jiya, Alhamis 17, ga watan Maris ne, hukumar gaggawa ta kasa, sun bayyana wanda mutum guda 27 ne, sun rasa rayuwar su, saboda harin bam, wanda ta auku a Laraba 16, ga watan Maris.
KU KARANTA KUMA: Gwamnan Borno ya ziyarci Mulai, ba su kyauta
Wata mata kunar bakin wake guda biyu, sun kai hari a wani kauye, mai suna Umurari a wajem Maiduguri, wani birnin Borno.
Bayar da rahoto wanda, wata yar kunar bakin wake na farko, ta tashi fashewar ta a wajen Masallaci, inda yar kunar bakin wake na biyu, ta tashi nakiyar ta cikin Masallaci, inda yan Addinin Musulunci suka yi Sallar Asubahi. Wasu Musulumai a lokacin rikici, suka so tsere, kafin bam ta tashi.
Wani shugaban hukumar gaggawa ta yankin Arewa Maso Gabashin Najeriya, mai suna Muhammad Kanar yace wanda, bayan harin kunar bakin waken, mutane 24 sun mutu. Amma, sauram mutum guda ukku, sun rasu acikin Asibiti na gida, inda suka samu lura.
The post Boko Haram: Lambar wadanda sun mutu akan harin kunar bakin wake take kara appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.