Добавить новость
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Manyan Labarai 10 Da Suka yi Fice Jiya Litinin

Ma’aikatan Kamfanin NAIJ.com sun zakulo maku masu karatu labarai fitattau wadan da suka fi shahara jiya litinin 6 ga watan Juni. Gasu nan: 1. Abin Al’ajabi: Majalisar dinkin duniya ta bada shawara da a raba Najeriya zuwa yankuna shidda (6).Wasu masu goyon bayan kafuwar kasar Biafara a majalisar dinkin duniya sun bada shawarar cewa yakamata […]

The post Manyan Labarai 10 Da Suka yi Fice Jiya Litinin appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.

Ma’aikatan Kamfanin NAIJ.com sun zakulo maku masu karatu labarai fitattau wadan da suka fi shahara jiya litinin 6 ga watan Juni. Gasu nan:

1. Abin Al’ajabi: Majalisar dinkin duniya ta bada shawara da a raba Najeriya zuwa yankuna shidda (6).
Wasu masu goyon bayan kafuwar kasar Biafara a majalisar dinkin duniya sun bada shawarar cewa yakamata a raba Najeriya zuwa gida shidda. Suma kuma masu fafutukar ganin a kafa kasar ta Biafara sun yi na’am da wannan shawarar.

2. Shugaba Buhari Ya Tafi Birnin Landan domin jinyyar ciwon kunne da yake fama dashi.
Shugaba Buharin dai ya tashi ne zuwa birnin Landan din a Jiya litinin daga filin sauka da tashi na kasa-da-kasa dake Abuja.

3. Likitocin Kasashe Renon Ingila sunyi Tofin Allah Tsine game da tafiyar Shugaba Buhari yayi Birtaniya domin Jinyar ciwon kunnen sa.
Dr. Enabulele Osahon wanda shine mataimakin shugaban kungiyar likitoci renon Ingila ne ya bayyana rashin jin dadin su game da tafiyar ta shugaban.
Sannan kuma ya kara da cewa Najeriya tana da kwararrun likitocin Kunne har 250 da kuma cibiyar bincike na kunne dungurun gum dake Kaduna amma duk da hakan shugaba Buhari sai ya tsallake su ya tafi waje.

4. Babbar Magana: Tsagerun Naija-Delta Sun Sha Alwashin Kona Fadar Shugaban Kasa, Hedikwatar Yan sanda, Babbab Bankin Najeriya Da kuma Hedikwatar Sojojin Kasa.
A jiya litinin ne wasu tsagerun Niger Delta watau -Joint Niger Delta Liberation Force (JNDLF) -suka fitar da sanarwar zasu Kona Fadar Shugaban Kasa, Hedikwatar Yan sanda, Babbab Bankin Najeriya Da kuma Hedikwatar Sojojin Kasa.

5. Wani Dattijon Arewa Ya cewa Yan Nijer Delta Su je su sha Mansu.
Sanata Joseph Kennedy N Waku wanda kuma jigo ne na kungiyar dattawan arewa watau Arewa Consultative Forum ya yima tsagerun Nija Delta wata magana mai kama da habaici a inda ya ce suje su sha man da suke takama da shi mukuma a cewar shi “sai mu rike kayan noman mu”.

6. Wani Fasto Ya Bayyana Dalilin da yasa Gwamnatin Buhari Ta kasa Abin Kirki Har Yanzu
Fasto Enoch Adeboye wanda kuma shine shugaban rukunin coci-cocin Redeemed Christian Church Of God (RCCG) ya ce dalilin da yasa gwamnatin Shugaba Buhari ta kasa tsinana wani abun kirki bai wuce rashin koma ma Allah da basuyi ba.

7. Sojin Ruwan Najeriya Sun Dakatar Da Mamayar Da sukayi ma Kauyen Oporoza
Sojin ruwan Najeriya sun kawo karshen mamayar da suka yima kauyen Oporoza dake cikin karamar hukumar Warri ta Kudu maso Yamma dake Jihar Delta bayan kwanaki ukku da sukayi.

8. Tsohon Shugaba Jonathan Ya bayyana Dalilan Da yasa Ake Bincikar sa
Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Goodluck Jonathan wanda shine ya lashe kyautar gwarzon Shekara na wata babbar jaridar yan afrika a kasar Amuruka watau The African Sun Times ya bayyana cewar zargin cin hanci da rashawar da gwamnatin Shugaba Buhari keyi masa ne dalilin da yasa ake bincikar sa.

9. Akwai Yiwuwar Shugaba Buhari ya kara tsawon hutun da ya dauka sakamakon wata rashin lafiyar daban
Alamu na nuna cewar akwai yiwuwar shugaba Buhari ya kara tsawon hutun da ya dauka na kwana goma na jinyya sakamakon wata cutar da ke shirin bullowa kuma.

10. Hoto: Dan Abacha Ya samu Karuwa

Matar Dan tsohon shugaban Najeriya General Muhammadu Abacha Hamama ta samu karuwa.

The post Manyan Labarai 10 Da Suka yi Fice Jiya Litinin appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.

Читайте на 123ru.net


Новости 24/7 DirectAdvert - доход для вашего сайта



Частные объявления в Вашем городе, в Вашем регионе и в России



Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. "123 Новости" — абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Smi24.net — облегчённая версия старейшего обозревателя новостей 123ru.net. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city

Выставка «Семья — душа России» в Царицыно

Молодая семья из Истры приобрела жилье в новостройке по жилищной программе

«Я хотела, чтобы все ужаснулись»: Певица MARGO рассказала о пластических операциях в «УТРО.ТНТ»

МЖД разъяснила ситуацию с оторвавшимся вагоном поезда на МЦД-3

Музыкальные новости

Певица Наталья Самойлова презентовала новый клип «Голос природы»

Собянин: 29 и 30 июня в Москве пройдет празднование Дня молодежи

Бастрыкин потребовал доклад о расследовании уголовного дела из-за нападения своры собак на ребенка в Забайкалье

«Магнит» и Everland запускают социальную программу для молодых людей с инвалидностью в 10 регионах

Новости России

Диетолог Стародубова: быстрое похудение повышает риск тромбоэмболии при перелетах

Владельцы детсада, где издевались над детьми, подали иск к Марии Арбатовой – на кону миллионы

"СВЯТОЙ ЛЕНИН", ПРАВИТЕЛЬСТВА И ЗАКОНОДАТЕЛИ МОГУТ ЗАКРЫТЬ ФЕРМЫ ВЕЗДЕ!

Врач Семенов: тест Струпа поможет пожилым сохранить внимательность

Экология в России и мире

Армяне – герои СВО. Группой бойца чеченского спецназа «Ахмат» Давида Петросяна с позывным «Карабах» посажены около 1000 дронов-камикадзе. ВИДЕО

«Авиаторы» возглавили рейтинг самых популярных солнцезащитных очков у россиян – «585*ЗОЛОТОЙ»

Самой популярной солнцезащитной оптикой в Махачкале стали очки бренда Polaroid

Каникулы на Сейшелах

Спорт в России и мире

Елена Рыбакина впервые в 2024 году сыграла на Уимблдоне

В Беларуси отреагировали на неожиданное решение Арины Соболенко

Российские теннисисты подпишут декларацию о нейтралитете для участия в Уимблдоне

Уроженка Тамбова Арина Родионова вышла во второй круг квалификации Уимблдона

Moscow.media

Филиал № 4 ОСФР по Москве и Московской области информирует: Более 12 тысяч жителей Москвы и Московской области получают повышенную пенсию за работу в сельском хозяйстве

Портативный ТСД корпоративного класса Saotron RT-T70

Заместитель Московско-Курского транспортного прокурора в рамках работы мобильной приемной провела личный прием граждан на Курском вокзале г. Москвы

Песочный вечер...







Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *