Spiderman ya taimaki wata yarinya alokacin da saurayin ta yake kokarin dukanta
Wai me kake tunani idan kaga saurayi yana shirin dukan kyakkyawar budurwar sa? Wasu lokutan irin wadannan labaran suna da karshe naban mamaki, amman kuma wannan labarin yasha banban. Amman zakaji mamakin wanda ya bayyana alokacin da saurayin yake shirin dukan budurwar naka domin ceton ta. Wa’annan masoyan suna ta tabka muhawara a filin fakin […]
The post Spiderman ya taimaki wata yarinya alokacin da saurayin ta yake kokarin dukanta appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
Wai me kake tunani idan kaga saurayi yana shirin dukan kyakkyawar budurwar sa? Wasu lokutan irin wadannan labaran suna da karshe naban mamaki, amman kuma wannan labarin yasha banban. Amman zakaji mamakin wanda ya bayyana alokacin da saurayin yake shirin dukan budurwar naka domin ceton ta.
Wa’annan masoyan suna ta tabka muhawara a filin fakin din motoci, inda mutumin ya fusata sosai dangane da abinda budurwar nasa tayi masa na kin bashi wayar hannun ta domin ya duba. Mutanen dake zaune a cikin motocin nasu dake filin fakin din suka dauka hotunan nasu alokacin da suke sa’in sa.
KU KARANTA KUMA: Kyawawar hatunan yarinyar Fasto Chris mai suna Oyakhilome
Saurayin nata dai ya fusata kwarai da gaske, inda harya kaiga ya futo da hannun sa daga ajjuhu zai duketa. Zakayi mamakin wanda ya bayyana alokacin da yake shirin dukan nata, su kansu masu kallon al’amarin sunji mamakin wanda ya bayyana alokacin.
Koda ya daga hannun sa zai duketa kawai sai yaji an rike hannun, koda ya juwa sai yaga mutum cikin kayan spiderman. Inda abun ya bashi mamaki kwarai da ita kanta yarinyar da kuma mutanen dake wajen.
Abun yayi sha’awa karai da gaske, musamman yadda ya bayyana alokacin da saurayin yarinyar yake kokarin dukanta. Wannan abun ya bada sha’awa sosai.
The post Spiderman ya taimaki wata yarinya alokacin da saurayin ta yake kokarin dukanta appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.