Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Matsala a jihar Kaduna: Yan sanda sun kashe wani matashi dan bunburutu har lahira

– Akwai babbar rikici wanda ta faru a jihar Kaduna domin yan sanda sun kashe wani mutum

– Wani dan jarida mai suna Ibrahim Ammani ya ruwaito wanda, yan sandan jihar Kaduna sun bindige wani matashi dan bunburutu har lahira a wani garin a jihar Kaduna

Rahotanni daga jaridar Rariya ta bayyana wanda, a daren jiya Alhamis 15, ga watan Afirilu ne, rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna, suka kaddamar da wani samame a wani gidan mai dake Kaduna, inda ake zargin matasa ‘yan bumburutu ke cin kasuwar dare, inda suka tarwatsa gungun matasan tare da harbe daya daga cikinsu, wanda ake kyautata zaton shine jagoransu.

Wasu yan sanda da bindigogi

Shaidun gani da ido sun bayyana cewar, lokacin da ‘yan sandan suka dira sansanin ‘yan bumburutun, sun yi ta harbi irin na kan mai uwa da wabi, inda matasan suka fasa da gudu, amma shi jagoran nasu mai suna Dan Aguro ya tsaya domin tattara jarkokin mansa, dalilin haka ‘yan sandan suka bindige shi.

KU KARANTA KUMA:

Jaridar Rariya ta ta halarci gidan iyayen matashin da aka kashe dake Unguwar Shanu Kaduna, inda ta tarar da cewar tuni an riga an yi jana’izar sa, yayin da jama’a ke amsar gaisuwar ta’aziyya.

Dukkanin kokarin da RARIYA ta yi domin jin bangaren rundunar ‘yan sandan jihar ya ci tura, sakamakon rashin daukar waya da jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, ASP Zubairu Abubakar yake yi.

The post Matsala a jihar Kaduna: Yan sanda sun kashe wani matashi dan bunburutu har lahira appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *