Добавить новость
World News in Dutch
Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Zaben 2019: Jam’iyyar APC a Adamawa sun raba gari da gwamnatin jihar

– Shugabannin jam’iyar a jihar sun yi Allah wadai da wannan mataki da gwamnatin jihar ta dauka, yayin da wannan batun tuni ya raba kawunan yan siyasar jihar

– Kawo yanzu Atiku bai fito karara ya bayyana matsayinsa ba,to amma a wancan taron da hadiman gwamnan suka fasa kwai,tsohon mataimakin shugaban Najeriya, yace shi burinsa shine kawo cigaba

Yanzu haka dai an ja layi a tsakanin shugabanin jam’iyar APC na jihar Adamawa da kuma bangaren gwamnan jihar kan batun cewa tsohon shugaban kasa Atiku Abubakar shine zasu marawa baya don zama shugaban kasa a shekarar 2019.

KU KARANTA: Jam’iyyun adawa 16 sun goyi bayan PDP a Jihar Ondo

Tun bayan da mukarraban gwamnan jihar Adamawa Bindo Jibrilla suka jangwalo wannan batu na cewar gwamnati da kuma al’umman jihar, tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ne suke so kuma za’a mara masa baya don zama shugaban kasa a shekarar 2019,batun da yanzu haka ke cigaba da jawo martani da kuma cece-kuce.

Jihar Adamawa dai, jihar da uwar gidan shugaban kasa Aisha Buhari ta fito jiha ce dake da rikakkun yan siyasa da aka dade ana fafatawa dasu,wadanda sau tari kuma rikicin siyasar jihar kan rikida ya koma na kasa baki daya.

To sai dai kuma a karon farko, jam’iyar APC dake mulkin jihar ta tsame kanta game da wannan nuna goyon baya da gwamnatin jihar ta nunawa tsohon mataimakin shugaban kasan Atiku Abubakar.

Jam’iyar APC ta bakin sakataren ta a jihar Adamawan Alhaji Saidu Nera, ta yi Allah wadai da kalaman mukarraban gwamnan jihar.

To sai dai yayin da jam’iyar ke wanke kanta, wasu yayan jam’iyar irinsu Hon Hussaini Gambo Bello, shugaban yan shinkafa na jam’iyar APC yace suna kan bakansu na cewa sai Atiku.

The post Zaben 2019: Jam’iyyar APC a Adamawa sun raba gari da gwamnatin jihar appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media






Топ новостей на этот час

Rss.plus





СМИ24.net — правдивые новости, непрерывно 24/7 на русском языке с ежеминутным обновлением *