Arsenal Ta Tabbatar Da Sayen Dan Kwallon Kasar Japan.
-Tukuma Asano ze tafi Arsenal wannan shekarar daga Kungiyar kwallon Sanfreece Hiroshima. -Arsenal ta tabbatar da doke manyan kungiyoyi gurin sayen Tukuma. Arsenal sun kai karshen yarjejeniyar da sukayi na sayen matashin dan wasan gaba na kasar Japan Tukua Asano daga […]
Читать дальше...