An ba shugaba Buhari shawara ya tsige watannan mukarraban nasa (Karanta)
Mutane uku Buhari zai tsige daga cikin mukarrabansa idan yana son ya shawo kan matsalar tattalin arzikin kasar nan, inji Sanata Dino Melaye. Sanata mai wakiltan Kogi ta yamma, Dino Melaye ya akwai bukatar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sallami uku daga cikin Ministocinsa saboda gazawa da suka yi na samo mafita ga matsalar tabarbarewar […]
The post An ba shugaba Buhari shawara ya tsige watannan mukarraban nasa (Karanta) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
Mutane uku Buhari zai tsige daga cikin mukarrabansa idan yana son ya shawo kan matsalar tattalin arzikin kasar nan, inji Sanata Dino Melaye.
Sanata mai wakiltan Kogi ta yamma, Dino Melaye ya akwai bukatar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sallami uku daga cikin Ministocinsa saboda gazawa da suka yi na samo mafita ga matsalar tabarbarewar tattalin arzikin kasa da ake ciki yanzu.
Sanatan ya ce Ministocin sune Ministan Kudi, Kemi Adeosun, ministan kasafin kudi da tsare-tsare, Udoma Udo Udoma da kuma gwamnan babban bankin kasa Emifiele.
The post An ba shugaba Buhari shawara ya tsige watannan mukarraban nasa (Karanta) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.