Ma’aikacin shugaba Buhari ya rasu
Wani babban ma’aikacin shugaban kasa Muhammadu Buhari akan al’amuran tattalin arziki , Ayodele Adu, ya rasu. Adu ya rasu ranan juma’a,12 ga watan augusta game da labarin da jaridar Naij.com. Babu cikakken bayani akan mutuwan sa a lokacin rubuta wannan labara,amma wata gaisuwan ta’aziya da , Olayinka Oyebode, mai Magana da yawun ministan kayan ma’adinai, […]
Читать дальше...