Anga wata mata tsirara tana rawa a samar motar yan sanda
A Nairobi kasar Kenya, aka samu hoton wata mata tsirara a saman motar yan sandan kasar, wanda hotunar sun watsu a ko ina a yanar gizo inda ake tunanin matar tanada tabin hankali. Matar da tayi tsirara a samar motar yan sandan kasar Kenya tana rawa Bayan hange da akayima matar a kan titunan kasar […]
Читать дальше...