An ga kwarangwal a dakin wani Fasto a Jihar Ogun
An ga wata kwarangwal a dakin wani faston addinin kirista a gidansa da ke Akute a jihar Ogun. LIB ta bada rahoton cewa kwarangwal din wanda ake kyautata zaton na mace ne, an ga ta a ranan 14 ga watan Oktoba a dakin wani fasto a Peace land estate da ke Akute. Mai gidan ya […]
Читать дальше...