Hukumar Kastam ta sallami hafsoshi 17
– Hukumar Kastam ta kasa ta salami hafsoshi kanana 17 daga aiki – Ana tuhumar su ne da hulda da muggan kwayoyi aikin jabu, da kuma rashin zuwa aiki – Kakakun hukumar, Wale Adeniyi y ace hukumar na tsaftacce ma’aikatar Hukumar Kastam ta kasa tayi wata shara a aikinta yayinda ta kori ma’aikata 17 daga […]
The post Hukumar Kastam ta sallami hafsoshi 17 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
– Hukumar Kastam ta kasa ta salami hafsoshi kanana 17 daga aiki
– Ana tuhumar su ne da hulda da muggan kwayoyi aikin jabu, da kuma rashin zuwa aiki
– Kakakun hukumar, Wale Adeniyi y ace hukumar na tsaftacce ma’aikatar
Hukumar Kastam ta kasa tayi wata shara a aikinta yayinda ta kori ma’aikata 17 daga aikinsu saboda laifuka da dama,wanda ya kunshi, hulda da muggan kwayoyi, aikin jabun takardan karatu, sata, da kuma rashin zuwa aiki daga watan junairu zuwa satumban 2016.
Kakakin hukumar, Adeniyi, ya bayyana cewa 2 daga cikin wadanda aka kora saboda basu son zuwa aikine amma daya dan kwaya ne.
KU KARANTA: Hirar BBC: Kakakin jam’iyyar APC ya goyi bayan Aisha buhari
Game da cewar Jaridan Premiuim Times, Mr. Adeniyo yace:
“Binciken da aka gudanar a yanzu game da manyan hafsoshi ma na kan hanya. Suma zasu fuskanci ukuba irin na wadanan hafsoshin.
“Wanna ukuba da ake yi an yi bayan an gudanar da bincike daga kwamiti kuma sun bayar da shawaan su ga shugabannin hukumar.
“Wannan wata yunkui ne na ajandan shugaban hukumar Kastam, Kanal Hamid li wanda yayi alkawarin cewa ai tabbatar da tarbiyya da kuma gaskiya.”
The post Hukumar Kastam ta sallami hafsoshi 17 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.