Muna cigaba da tsare El-Zakzaky ne da yardar sa -DSS
Rundunar ‘yan sandan farin kaya ta kasa watau Department of State Security (DSS) ta bayyana cewa tana cigaba da tsare shugaban kungiyar yan uwa muslumi wadan da aka fi sani da shi’a a bisa amincewar sa. Lauyan rundunar Tijjani Gazali ne ya bayyana hakan a kotu ranar talata. 14 ga June. Kai ai ba ma sai […]
Читать дальше...