Dokar Hana Addini ta Sabawa kundin tsarin mulki – Osinbajo
-‘Yancin fada aji, ba ‘yanci bane mai mahummanci kawai ba, hanya ce ta cima wasu ‘yantuttikan. Mataimakin shugaban kasa ya fada cewa duk wani kokari na yi ma ‘yancin yin ibada tarnaki bashi bisa ga doka. Jaridar Sun ta ruwaito cewa mataimakin shugaban kasar yayi wannan jawabi a wani taro na masana shari’a a Abuja […]
Читать дальше...