Buhari ya bar Abuja domin ya halarci taron UN a kasar Amurka
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi daga kasar Najeriya domin ya halarci taron United Nations (UN) a kasar Amurka. Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kuma halarci wani gamuwa tare da shugaban kasar Amurka, Barack Obama a ranara Talata, 20 ga watan Satumba, inda shugabanni guda biyun zasu tattauna kan al’amarin “goyon bayan da kasar Amurka […]
Читать дальше...