Wani mutum ya hallaka matarsa da juna biyu
Duniya daya gari ban ban shin ta wani dalili mutum zai hallaka matarsa da juna biyu kuma ya birne ta domin kada a gane. Wani mtashi mai suna Tetchi Wyllifred ya arce bayan ya hallaka matarsa da juna biyu kuma ya birne gawar ta a filin gawayi da ke Agboville, Ivory. Matar ta Haifa masa […]
Читать дальше...